وَمَآ أَسۡـَٔلُكُمۡ عَلَيۡهِ مِنۡ أَجۡرٍۖ إِنۡ أَجۡرِيَ إِلَّا عَلَىٰ رَبِّ ٱلۡعَٰلَمِينَ ١٤٥
Ash-Shu'ara' 26:145
سورة الشعراء
Meccan
Verse: 145/227
Page 373
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
"Kuma bã ni tambayar ku wata ijãra a kansa. Ijãrãta ba ta zama ba fãce da a Ubangijin halittu." -
Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation
"Kuma bã ni tambayar ku wata ijãra a kansa. Ijãrãta ba ta zama ba fãce da a Ubangijin halittu."
Ash-Shu'ara' 26:145
Loading the recitation…
0:00