أَتُتۡرَكُونَ فِي مَا هَٰهُنَآ ءَامِنِينَ ١٤٦
Ash-Shu'ara' 26:146
سورة الشعراء
Meccan
Verse: 146/227
Page 373
Hausa translation
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
"Shin, anã barin ku* a cikin abin da yake a nan, kunã amintattu?"
* Kuna zaton zã a bar ku a irin wannan ni'ima' Allah bã zai karɓi rãyukanku ba kuma Ya yi muku hisãbi a kanta? Kayya! Zã a yi muku hisãbi a bãyan kun mutu an tsayar da ku, dõmin hisãbin ayyukan da kuka yi.
Ash-Shu'ara' 26:146
Loading the recitation…
0:00