مَآ أَنتَ إِلَّا بَشَرࣱ مِّثۡلُنَا فَأۡتِ بِـَٔايَةٍ إِن كُنتَ مِنَ ٱلصَّٰدِقِينَ ١٥٤
Ash-Shu'ara' 26:154
سورة الشعراء
Meccan
Verse: 154/227
Page 373
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
"Bã kõwa kake ba, fãce mutum kamarmu. To, kã zo da wata ãyã idan kã kasance daga mãsu gaskiya." -
Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation
"Bã kõwa kake ba, fãce mutum kamarmu. To, kã zo da wata ãyã idan kã kasance daga mãsu gaskiya."
Ash-Shu'ara' 26:154
Loading the recitation…
0:00