أَلۡهَىٰكُمُ ٱلتَّكَاثُرُ ١
At-Takathur 102:1
سورة التكاثر
Meccan
Verse: 1/8
Page 600
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
Alfahari da yawan dũkiya da dangi ya shagaltar da ku (dagaibada mai amfaninku). -
Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation
Alfahari da yawan dũkiya da dangi ya shagaltar da ku (dagaibada mai amfaninku).
At-Takathur 102:1
Loading the recitation…
0:00