وَلَقَدۡ رَءَاهُ بِٱلۡأُفُقِ ٱلۡمُبِينِ ٢٣
At-Takwir 81:23
سورة التكوير
Meccan
Verse: 23/29
Page 586
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
Kuma lalle ne, yã gan shi(5) a cikin sararin sama mabayyani.
(5) Annabi ya ga Mala'ika Jibirilu ya san shi. Sabõda haka wani aljani bã zai yi kama da shi ba balle ya kãwo masa ƙarya. -
Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation
Kuma lalle ne, yã gan shi a cikin sararin sama mabayyani.
At-Takwir 81:23
Loading the recitation…
0:00