ثُمَّ يَتُوبُ ٱللَّهُ مِنۢ بَعۡدِ ذَٰلِكَ عَلَىٰ مَن يَشَآءُۗ وَٱللَّهُ غَفُورࣱ رَّحِيمࣱ ٢٧
At-Taubah 9:27
سورة التوبة
Medinan
Verse: 27/129
Page 191
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
Sa'an nan kuma Allah Ya karɓi tũba daga bãyan wancana kan wanda Ya so. Kuma Allah ne Mai gãfara, Mai rahama. -
Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation
Sa'an nan kuma Allah Ya karɓi tũba daga bãyan wancana kan wanda Ya so. Kuma Allah ne Mai gãfara, Mai rahama.
At-Taubah 9:27
Loading the recitation…
0:00