وَلَن يَنفَعَكُمُ ٱلۡيَوۡمَ إِذ ظَّلَمۡتُمۡ أَنَّكُمۡ فِي ٱلۡعَذَابِ مُشۡتَرِكُونَ ٣٩
Az-Zukhruf 43:39
سورة الزخرف
Meccan
Verse: 39/89
Page 492
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
Kuma (wannan magana) bã za ta amfãne ku ba, a yau, dõmin kun yi zãlunci, lalle ku mãsu tãrẽwa ne a cikin azãba. -
Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation
Kuma (wannan magana) bã za ta amfãne ku ba, a yau, dõmin kun yi zãlunci, lalle ku mãsu tãrẽwa ne a cikin azãba.
Az-Zukhruf 43:39
Loading the recitation…
0:00