Az-Zukhruf 43:41

سورة الزخرف

Meccan Verse: 41/89 Page 492

فَإِمَّا نَذۡهَبَنَّ بِكَ فَإِنَّا مِنۡهُم مُّنتَقِمُونَ ٤١

  1. Hausa translation

    الترجمة الهوساوية

    To, kõ dai Mu tafi *da kai to, lalle Mũ, mãsu yin azãbarrãmu, wa ne a kansu.
     * Mu tafi da kai, watau Mu karɓi ranka, ka mutu, to, dã Mun yi musu azãba ke nan, dõmin sun rasa mai shiryar da su.

Read the whole surah Compare translations Arabic tafsir