لَقَدۡ جِئۡنَٰكُم بِٱلۡحَقِّ وَلَٰكِنَّ أَكۡثَرَكُمۡ لِلۡحَقِّ كَٰرِهُونَ ٧٨
Az-Zukhruf 43:78
سورة الزخرف
Meccan
Verse: 78/89
Page 495
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
Lalle ne, haƙĩƙa, Mun jẽ muku da gaskiya, kuma amma mafi yawanku mãsu ƙi ga gaskiyar ne. -
Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation
Lalle ne, haƙĩƙa, Mun jẽ muku da gaskiya, kuma amma mafi yawanku mãsu ƙi ga gaskiyar ne.
Az-Zukhruf 43:78
Loading the recitation…
0:00