قُرۡءَانًا عَرَبِيًّا غَيۡرَ ذِي عِوَجࣲ لَّعَلَّهُمۡ يَتَّقُونَ ٢٨
Az-Zumar 39:28
سورة الزمر
Meccan
Verse: 28/75
Page 461
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
Abin karantãwa ne na Lãrabci, ba mai wata karkata ba, ɗammãninsu, su yi taƙawa. -
Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation
Abin karantãwa ne na Lãrabci, ba mai wata karkata ba, ɗammãninsu, su yi taƙawa.
Az-Zumar 39:28
Loading the recitation…
0:00