وَبَدَا لَهُمۡ سَيِّـَٔاتُ مَا كَسَبُواْ وَحَاقَ بِهِم مَّا كَانُواْ بِهِۦ يَسۡتَهۡزِءُونَ ٤٨
Az-Zumar 39:48
سورة الزمر
Meccan
Verse: 48/75
Page 464
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
Mũnãnan ayyuka da suka aikata, suka bayyana a gare su, kuma abin da suka kasance sunã yi, na izgili, ya wajaba a kansu. -
Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation
Mũnãnan ayyuka da suka aikata, suka bayyana a gare su, kuma abin da suka kasance sunã yi, na izgili, ya wajaba a kansu.
Az-Zumar 39:48
Loading the recitation…
0:00