Az-Zumar 39:58

سورة الزمر

Meccan Verse: 58/75 Page 465
Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation

أَوۡ تَقُولَ حِينَ تَرَى ٱلۡعَذَابَ لَوۡ أَنَّ لِي كَرَّةࣰ فَأَكُونَ مِنَ ٱلۡمُحۡسِنِينَ ٥٨

  1. Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation


    "Ko kuma (kada (ya ce: a lõkacin da yake ganin azãba, 'Dã lalle a ce inã da wata kõmawa (zuwa dũniya) dõmin in kasance daga mãsu kyautatãwa.'"

Read the whole surah Compare translations Arabic tafsir