رَبِّ ٱجۡعَلۡنِي مُقِيمَ ٱلصَّلَوٰةِ وَمِن ذُرِّيَّتِيۚ رَبَّنَا وَتَقَبَّلۡ دُعَآءِ ٤٠
Ibrahim 14:40
سورة إبراهيم
Meccan
Verse: 40/52
Page 260
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
"Yã Ubangijina! Ka sanyã ni mai tsayar da salla. Kuma daga zũriyyata. Yã Ubangijinmu! Kuma Ka karɓi addu'ata." -
Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation
"Yã Ubangijina! Ka sanyã ni mai tsayar da salla. Kuma daga zũriyyata. Yã Ubangijinmu! Kuma Ka karɓi addu'ata."
Ibrahim 14:40
Loading the recitation…
0:00