لِيَجۡزِيَ ٱللَّهُ كُلَّ نَفۡسࣲ مَّا كَسَبَتۡۚ إِنَّ ٱللَّهَ سَرِيعُ ٱلۡحِسَابِ ٥١
Ibrahim 14:51
سورة إبراهيم
Meccan
Verse: 51/52
Page 261
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
Dõmin Allah Ya sãkã wa kõwane rai da abin da ya tsuwurwurta. Lalle ne, Allah Mai gaggãwar hisãbi ne. -
Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation
Dõmin Allah Ya sãkã wa kõwane rai da abin da ya tsuwurwurta. Lalle ne, Allah Mai gaggãwar hisãbi ne.
Ibrahim 14:51
Loading the recitation…
0:00