وَٱذۡكُرۡ فِي ٱلۡكِتَٰبِ مُوسَىٰٓۚ إِنَّهُۥ كَانَ مُخۡلَصࣰا وَكَانَ رَسُولࣰا نَّبِيࣰّا ٥١
Maryam 19:51
سورة مريم
Meccan
Verse: 51/98
Page 308
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
Kuma ka ambaci Mũsã a cikin Littãfi. Lalle ne shi, yã kasance zãɓaɓɓe, kuma yã kasance Manzo, Annabi. -
Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation
Kuma ka ambaci Mũsã a cikin Littãfi. Lalle ne shi, yã kasance zãɓaɓɓe, kuma yã kasance Manzo, Annabi.
Maryam 19:51
Loading the recitation…
0:00