أُوْلَٰٓئِكَ ٱلَّذِينَ لَعَنَهُمُ ٱللَّهُ فَأَصَمَّهُمۡ وَأَعۡمَىٰٓ أَبۡصَٰرَهُمۡ ٢٣
Muhammad 47:23
سورة محمد
Medinan
Verse: 23/38
Page 509
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
Waɗannan sũ ne waɗanda Allah Ya la'anẽ su, sa'an nan Ya kurumtar da su, kuma Ya makantar da ganinsu. -
Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation
Waɗannan sũ ne waɗanda Allah Ya la'anẽ su, sa'an nan Ya kurumtar da su, kuma Ya makantar da ganinsu.
Muhammad 47:23
Loading the recitation…
0:00