وَقَدۡ أَضَلُّواْ كَثِيرࣰاۖ وَلَا تَزِدِ ٱلظَّٰلِمِينَ إِلَّا ضَلَٰلࣰا ٢٤
Nooh 71:24
سورة نوح
Meccan
Verse: 24/28
Page 571
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
"Kuma lalle ne sun ɓatar da (mutãne) mãsu yawa, kuma kada Ka ƙãrã wa azzãlumai (kõme) sai ɓata." -
Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation
"Kuma lalle ne sun ɓatar da (mutãne) mãsu yawa, kuma kada Ka ƙãrã wa azzãlumai (kõme) sai ɓata."
Nooh 71:24
Loading the recitation…
0:00