قُل لَّكُم مِّيعَادُ يَوۡمࣲ لَّا تَسۡتَـٔۡخِرُونَ عَنۡهُ سَاعَةࣰ وَلَا تَسۡتَقۡدِمُونَ ٣٠
Saba' 34:30
سورة سبأ
Meccan
Verse: 30/54
Page 431
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
Ka ce: "Kunã da mi'ãdin wani yini wanda bã ku jinkirta daga gare shi kõ da sa'a ɗaya, kuma bã ku gabãta." -
Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation
Ka ce: "Kunã da mi'ãdin wani yini wanda bã ku jinkirta daga gare shi kõ da sa'a ɗaya, kuma bã ku gabãta."
Saba' 34:30
Loading the recitation…
0:00