وَلَتَعۡلَمُنَّ نَبَأَهُۥ بَعۡدَ حِينِۭ ٨٨
Sad 38:88
سورة ص
Meccan
Verse: 88/88
Page 458
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
"Kuma lalle zã ku san babban lãbãrinsa* a bayan ɗan lõkaci."
* Bauta wa gumãka da hidimar shehunai da suka mutu waɗanda suka shirya wani sãbon abu da bãbu ga sunnar Annabi duka ɗaya suke, dõmin kõwanensu kiran wanin Allah ne sabõda neman ãgaji. -
Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation
"Kuma lalle zã ku san babban lãbãrinsa a bayan ɗan lõkaci."
Sad 38:88
Loading the recitation…
0:00