قَالَ عِلۡمُهَا عِندَ رَبِّي فِي كِتَٰبࣲۖ لَّا يَضِلُّ رَبِّي وَلَا يَنسَى ٥٢
TaHa 20:52
سورة طه
Meccan
Verse: 52/135
Page 315
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
Ya ce: "Saninsu yanã a wurin Ubangijĩna, Ubangijĩna bã Ya ɓacẽwa kuma bã Ya mantuwa." -
Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation
Ya ce: "Saninsu yanã a wurin Ubangijĩna, Ubangijĩna bã Ya ɓacẽwa kuma bã Ya mantuwa."
TaHa 20:52
Loading the recitation…
0:00