قَالَ هُمۡ أُوْلَآءِ عَلَىٰٓ أَثَرِي وَعَجِلۡتُ إِلَيۡكَ رَبِّ لِتَرۡضَىٰ ٨٤
TaHa 20:84
سورة طه
Meccan
Verse: 84/135
Page 317
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
Ya ce: "Su ne waɗannan a kan sãwũna, kuma na yi gaggãwa zuwa gare Ka, yã Ubangiji! Dõmin Ka yarda." -
Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation
Ya ce: "Su ne waɗannan a kan sãwũna, kuma na yi gaggãwa zuwa gare Ka, yã Ubangiji! Dõmin Ka yarda."
TaHa 20:84
Loading the recitation…
0:00