فَلَا يَحۡزُنكَ قَوۡلُهُمۡۘ إِنَّا نَعۡلَمُ مَا يُسِرُّونَ وَمَا يُعۡلِنُونَ ٧٦
YaSin 36:76
سورة يس
Meccan
Verse: 76/83
Page 445
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
Sabõda haka, kada maganarsu ta ɓãta maka rai. Lalle Mũ, Munã sanin abin da suke asirtãwa da abin da suke bayyanãwa. -
Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation
Sabõda haka, kada maganarsu ta ɓãta maka rai. Lalle Mũ, Munã sanin abin da suke asirtãwa da abin da suke bayyanãwa.
YaSin 36:76
Loading the recitation…
0:00