وَلِكُلِّ أُمَّةࣲ رَّسُولࣱۖ فَإِذَا جَآءَ رَسُولُهُمۡ قُضِيَ بَيۡنَهُم بِٱلۡقِسۡطِ وَهُمۡ لَا يُظۡلَمُونَ ٤٧
Yunus 10:47
سورة يونس
Meccan
Verse: 47/109
Page 214
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
Kuma ga kõwace al'umma akwai Manzo*. Sa'an nan idan Manzonsu ya je, sai a yi hukunci a tsakãninsu da ãdalci, kuma sũ, bã a zãluntar su.
* Manzo na farko shĩ ne mai shiryar da su, Manzo na biyu shi ne ajalinsu. -
Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation
Kuma ga kõwace al'umma akwai Manzo. Sa'an nan idan Manzonsu ya je, sai a yi hukunci a tsakãninsu da ãdalci, kuma sũ, bã a zãluntar su.
Yunus 10:47
Loading the recitation…
0:00