فَلَمَّا جَآءَهُمُ ٱلۡحَقُّ مِنۡ عِندِنَا قَالُوٓاْ إِنَّ هَٰذَا لَسِحۡرࣱ مُّبِينࣱ ٧٦
Yunus 10:76
سورة يونس
Meccan
Verse: 76/109
Page 217
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
Sa'an nan a lõkacin da gaskiya ta jẽ musu daga gare Mu, suka ce: "Wannan haƙĩƙa sihiri ne bayyananne." -
Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation
Sa'an nan a lõkacin da gaskiya ta jẽ musu daga gare Mu, suka ce: "Wannan haƙĩƙa sihiri ne bayyananne."
Yunus 10:76
Loading the recitation…
0:00