وَيُحِقُّ ٱللَّهُ ٱلۡحَقَّ بِكَلِمَٰتِهِۦ وَلَوۡ كَرِهَ ٱلۡمُجۡرِمُونَ ٨٢
Yunus 10:82
سورة يونس
Meccan
Verse: 82/109
Page 218
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
"Kuma Allah Yanã tabbatar da gaskiya da kalmõminSa, kõ dã mãsu laifi sun ƙi." -
Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation
"Kuma Allah Yanã tabbatar da gaskiya da kalmõminSa, kõ dã mãsu laifi sun ƙi."
Yunus 10:82
Loading the recitation…
0:00