قَالُواْ تَٱللَّهِ إِنَّكَ لَفِي ضَلَٰلِكَ ٱلۡقَدِيمِ ٩٥
Yusuf 12:95
سورة يوسف
Meccan
Verse: 95/111
Page 246
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
Suka ce: "Tallahi lalle ne, kai, haƙĩƙa, kanã a cikin ɓatarka daɗaɗɗa." -
Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation
Suka ce: "Tallahi lalle ne, kai, haƙĩƙa, kanã a cikin ɓatarka daɗaɗɗa."
Yusuf 12:95
Loading the recitation…
0:00