سورة التين

Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation

Traduzione della Sura التين in الهوساوية da Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation

Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation

Verse 1

At-Tin


Inã rantsuwa da Attinu da Azzaitũn.
Verse 7

To, bãyan haka mẽ ya sanya ka ka ƙaryata sakamako (wanda za a yi a bãyan Tãshin ¡iyãma)?
Verse 8

Ashe Allah bã Shi ne Mafi mãsu hukunci kyãwon hukunci ba?
تقدم القراءة