ع الترجمة الهوساوية에서 الهوساوية로 된 수라 الكوثر 번역 الترجمة الهوساوية الترجمة الهوساوية الناشر مجمع الملك فهد الذهاب لصفحة الكتاب Verse 1 ﮆﮇﮈ ﮉ Lalle ne Mu, Mun yi maka kyauta mai yawa. Verse 2 ﮊﮋﮌ ﮍ Saboda haka, ka yi salla dõmin Ubangijinka, kuma ka sõke (baiko, wato sukar raƙumi). Verse 3 ﮎﮏﮐﮑ ﮒ Lalle mai aibanta ka shi ne mai yankakkiyar albarka. تقدم القراءة تحميل المزيد عرض الكل