An la'ani mutãnen rãmi.*— الترجمة الهوساوية
* Mutãnen Najiran ne suka yi rãmi suka hũra wuta a ciki, dõmin su ƙõne wanda yã yi ĩmãni da addinin Masĩh Ĩsa dõmin su hana yãɗuwarsa. Suka umurci kõwane Musulmi ya jefa kansa a ciki, su kuma suna zazzaune suna kallo.
— Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translationقُتِلَ أَصۡحَٰبُ ٱلۡأُخۡدُودِAn la'ani mutãnen rãmi.