Kamar wancan ne Muke shigar da shi* a cikin zukãtan mãsu laifi.— الترجمة الهوساوية
* Shirki da kãfirci da ƙaryatãwa, su duka izgili ne da addini.
— Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translationكَذَٰلِكَ نَسۡلُكُهُۥ فِي قُلُوبِ ٱلۡمُجۡرِمِينَKamar wancan ne Muke shigar da shi a cikin zukãtan mãsu laifi.