Kuma Aljani Mun haliccẽ shi daga gabãni, daga wutar* iskar zafi.— الترجمة الهوساوية
* Halittar Ãdamu daga yumbu kekasasshe, ya fi daraja bisa halittar Shaiɗan daga harshen wuta, dõmin wuta tanã nũni ga sassabcin hankali da rashin natsuwa.
— Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translationوَٱلۡجَآنَّ خَلَقۡنَٰهُ مِن قَبۡلُ مِن نَّارِ ٱلسَّمُومِKuma Aljani Mun haliccẽ shi daga gabãni, daga wutar iskar zafi.