Kuma suka zauna a cikin kõgonsu shẽkaru ɗarĩ uku kuma suka daɗa tara.— الترجمة الهوساوية
— Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translationوَلَبِثُواْ فِي كَهۡفِهِمۡ ثَلَٰثَ مِاْئَةٖ سِنِينَ وَٱزۡدَادُواْ تِسۡعٗاKuma suka zauna a cikin kõgonsu shẽkaru ɗarĩ uku kuma suka daɗa tara.