Waɗanda suke gãdõn (Aljannar) Firdausi,* su a cikinta madawwama ne.— الترجمة الهوساوية
* Asalin firdausi fadama mai ruwa da itãce da ni'ima. Aljannar firdausi ita ce mafi ɗaukakar Aljanna.
— Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translationٱلَّذِينَ يَرِثُونَ ٱلۡفِرۡدَوۡسَ هُمۡ فِيهَا خَٰلِدُونَWaɗanda suke gãdõn (Aljannar) Firdausi, su a cikinta madawwama ne.