Har idan Mun kãma mani'imtansu da azãba, sai gã su sunã hargõwa.— الترجمة الهوساوية
— Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translationحَتَّىٰٓ إِذَآ أَخَذۡنَا مُتۡرَفِيهِم بِٱلۡعَذَابِ إِذَا هُمۡ يَجۡـَٔرُونَHar idan Mun kãma mani'imtansu da azãba, sai gã su sunã hargõwa.