"Kuma inã nẽman tsari da Kai, ya Ubangijĩna! Dõmin kada su halarto ni,* "— الترجمة الهوساوية
* Inã neman tsari da Kai, yã Ubangijina! Kada Shaiɗãnu su halarto ni a cikin al'amurana duka, dõmin ba su halarta, fãce da sharri.
— Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translationوَأَعُوذُ بِكَ رَبِّ أَن يَحۡضُرُونِ"Kuma inã nẽman tsari da Kai, ya Ubangijĩna! Dõmin kada su halarto ni, "