Zã a karya* tãron, kuma su jũya bãya dõmin gudu.— الترجمة الهوساوية
* Bushãra ce ga Annabi, cewa zai yi yãƙi da Kuraishi kuma zai rinjãye su. Sa'an nan yãkin ya auku a Badar.
— Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translationسَيُهۡزَمُ ٱلۡجَمۡعُ وَيُوَلُّونَ ٱلدُّبُرَZã a karya tãron, kuma su jũya bãya dõmin gudu.