Bã sai Nã yi rantsuwa da rai mai yawan zargin* kansa ba.— الترجمة الهوساوية
* Kowane rai na zargin kansa idan bai yi aikin alheri ba, ko kuma bai yi fiye da wanda ya yi ba, ko kuma bai aikata wanda ya fi kyãwo ba a lokacin aikinsa.
— Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translationوَلَآ أُقۡسِمُ بِٱلنَّفۡسِ ٱللَّوَّامَةِBã sai Nã yi rantsuwa da rai mai yawan zargin kansa ba.