Ku mayar da shi (cikin jikinsa) har idan kun kasance mãsu gaskiya.*— الترجمة الهوساوية
* Idan kun kasance mãsu gaskiya ga da'awar rashin Tãshin Ƙiyãma, to, ku yi ƙõƙarin hana mutuwa ga mutãne dõmin ku hana cikar alkawarin tayarwa a bãyan mutuwa.
— Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translationتَرۡجِعُونَهَآ إِن كُنتُمۡ صَٰدِقِينَKu mayar da shi (cikin jikinsa) har idan kun kasance mãsu gaskiya.