Ya halicci sammai da ƙasa da gaskiya. Ya ɗaukaka daga abin da suke yi na shirka.— الترجمة الهوساوية
— Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translationخَلَقَ ٱلسَّمَٰوَٰتِ وَٱلۡأَرۡضَ بِٱلۡحَقِّۚ تَعَٰلَىٰ عَمَّا يُشۡرِكُونَYa halicci sammai da ƙasa da gaskiya. Ya ɗaukaka daga abin da suke yi na shirka.