Ya halicci mutum daga maniyyi, sai gã shi yanã mai husũma bayyananniya.— الترجمة الهوساوية
— Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translationخَلَقَ ٱلۡإِنسَٰنَ مِن نُّطۡفَةٖ فَإِذَا هُوَ خَصِيمٞ مُّبِينٞYa halicci mutum daga maniyyi, sai gã shi yanã mai husũma bayyananniya.