Shin, kun ga Lãta da uzza?(5)— الترجمة الهوساوية
(5) Watau kun bar Alƙur'ani kun kõma wa surkullen da kuke haɗãwa game da gumãka su Lãta da Uzza da Manãta. Kuna cewa sũ wakĩlan Mala'ikun da kuke bautã wa ne kuma su 'ya'yan Allah mãtã ne. Sunã cetonku daga Allah.
— Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translationأَفَرَءَيۡتُمُ ٱللَّـٰتَ وَٱلۡعُزَّىٰShin, kun ga Lãta da uzza?