"Rantsuwa da Allah! Lalle ne mun kasance, haƙĩƙa, a cikin ɓata bayyananna."— الترجمة الهوساوية
— Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translationتَٱللَّهِ إِن كُنَّا لَفِي ضَلَٰلٖ مُّبِينٍ"Rantsuwa da Allah! Lalle ne mun kasance, haƙĩƙa, a cikin ɓata bayyananna."