Kuma shi, ga gaibi(6) bã mai rowa ba ne.— الترجمة الهوساوية
(6) Ma'anar gaibi a nan, ilmin da Allah Ya aiko Jibirilu da shi zuwa ga Annabi Annabi ba ya ɓõye shi daga mutãne. Ga wata ƙira'a, wanda ake tuhuma, wãto ba a tuhumar Annabi, ga gaibin da ya faɗi cewa daga Allah yake, wato Alƙur'ãni duka gaskiya ne.
— Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translationوَمَا هُوَ عَلَى ٱلۡغَيۡبِ بِضَنِينٖKuma shi, ga gaibi bã mai rowa ba ne.