Kuma bã zã ku so ba sai idan Allah Ubangijin halitta Yã yarda.— الترجمة الهوساوية
— Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translationوَمَا تَشَآءُونَ إِلَّآ أَن يَشَآءَ ٱللَّهُ رَبُّ ٱلۡعَٰلَمِينَKuma bã zã ku so ba sai idan Allah Ubangijin halitta Yã yarda.