Kuma idan rãƙuma mãsu cikunna* aka sakẽ su wãwai, bã ga kõwa ba.— الترجمة الهوساوية
* Rãƙuma mãsu ciki ɗan wata gõma.
— Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translationوَإِذَا ٱلۡعِشَارُ عُطِّلَتۡKuma idan rãƙuma mãsu cikunna aka sakẽ su wãwai, bã ga kõwa ba.