Kuma Muka yalwata musu 'ya'yan itãce da nãma irin wanda suke marmari.— الترجمة الهوساوية
— Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translationوَأَمۡدَدۡنَٰهُم بِفَٰكِهَةٖ وَلَحۡمٖ مِّمَّا يَشۡتَهُونَKuma Muka yalwata musu 'ya'yan itãce da nãma irin wanda suke marmari.