Kuma aka biyar musu da la'ana a cikin wannan dũniyada Rãnar Kiyãma. Tir da kyautar* da ake yi musu.— الترجمة الهوساوية
* Kyautar la'ana ita ce wadda ake la'antar su da ita a dũniya da Lãhira.
— Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translationوَأُتۡبِعُواْ فِي هَٰذِهِۦ لَعۡنَةٗ وَيَوۡمَ ٱلۡقِيَٰمَةِۚ بِئۡسَ ٱلرِّفۡدُ ٱلۡمَرۡفُودُKuma aka biyar musu da la'ana a cikin wannan dũniyada Rãnar Kiyãma. Tir da kyautar da ake yi musu.