Kuma abõkin haɗinsa* ya ce: "Wannan shi ne abin da ke tãre da ni halarce."— الترجمة الهوساوية
* Malã'ika mai rubũtun aikinsa. Bã ya rabuwa da shi sai a hãlãye uku, wurin jimã'i da salga da wanka. Malã'ikan da aka haɗa shi da shi dõmin ya rubũta ayyukansa.
— Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translationوَقَالَ قَرِينُهُۥ هَٰذَا مَا لَدَيَّ عَتِيدٌKuma abõkin haɗinsa ya ce: "Wannan shi ne abin da ke tãre da ni halarce."