Rãnar da suke saurãron tsãwa da gaskiya. Wancan shĩ ne yinin fita (daga kabari).— الترجمة الهوساوية
— Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translationيَوۡمَ يَسۡمَعُونَ ٱلصَّيۡحَةَ بِٱلۡحَقِّۚ ذَٰلِكَ يَوۡمُ ٱلۡخُرُوجِRãnar da suke saurãron tsãwa da gaskiya. Wancan shĩ ne yinin fita (daga kabari).