Kuma ka saurãra a rãnar da mai kira ke yin kira daga wuri *makusanci.— الترجمة الهوساوية
* Mai kira shĩ ne Isrãfĩlu a cikin ƙaho a Baitil Maƙadis dõmin a nan ƙasa ta fi zama kusa da samã.
— Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translationوَٱسۡتَمِعۡ يَوۡمَ يُنَادِ ٱلۡمُنَادِ مِن مَّكَانٖ قَرِيبٖKuma ka saurãra a rãnar da mai kira ke yin kira daga wuri makusanci.